Dagacin garin Mariri dake a ƙaramar hukumar kumbotso Alhaji Saminu Garba Madaki, ya bayyana yadda matsaloli suka yiwa Malam Bahaushe katutu saboda rabuwa da Kyawawan Ɗabi’unsa da kuma al’adun sa. Alhaji Saminu Madaki na bayyana hakan ne a yayin da yake zantawa da manema labarai a fadarsa dake Mariri, inda ya yi bitar wasu daga cikin Kyawawan ɗabi’un …
Read More »