Home / Tag Archives: Hisba

Tag Archives: Hisba

Mun Kama Matar Data Maida Gidanta Mafakar Baɗala (Lodging) A Kano – Hisba

      Daga Aminu Yahaya Tudun Wada.   Hukumar Hisba ta jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin babban Kwamandan ta Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ta sami nasarar kama wata Mata da ta maida gidanta mafakar masu aikata baɗala wato (Lodging). Babban Muƙaddashin Kwamandan Hisba na jihar Kano Dakta Mujahideen Aminuddeen ne ya tabbatar da hakan a yayin da yake ƙarin haske …

Read More »

Mun Shirya Yafewa Masu Yaɗa Bidiyon Batsa A Kafafen Sada Zumunta – Hisba 

Mun Kama Matar Data Maida Gidanta Mafakar Baɗala (Lodging) A Kano - Hisba

        Daga Jazuli Zakari Panshekara.     Hukumar Hisba ta jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin babban Kwamandan ta Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ta ce ƙofar ta a buɗe take ga dukkan masu son tuba daga yaɗa Bidiyon batsa a kafafen sada zumunta. Babban Muƙaddashin Kwamandan Hisba na jihar Kano Dakta Mujahideen Aminuddeen ne ya tabbatar da hakan a …

Read More »

Operation Kauda Baɗala: Kwamishinan Hisba Na Bauchi Ya Ziyarci Daurawa A Kano

Operation Kauda Baɗala: Kwamishinan Hisba Na Bauchi Ya Ziyarci Daurawa A Kano

            Daga Bashir Gasau.   A ƙoƙarin da take yi na kakkaɓe ayyukan alfasha a faɗin jihar Bauchi, hukumar Hisba ta jihar ta ziyarci Shugaban Hukumar Hisba na Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa. Kwamishinan Hukumar na jihar Bauchi, Barista Aminu Balarabe Isah ne ya jagoranci tawagar, zuwa Shelkwatar hukumar dake unguwar Sharaɗa dake birnin Kano. …

Read More »
Skip to toolbar