Daga Bashir Gasau. Bulaliyar masu rinjaye na Majalisar dokokin jihar Kano, Honarabul Zakariyya Abdullahi Nuhu ya bayyana riƙo da Sunnar shugaban halitta Annabi Muhammad (S A W), a matsayin hanya ɗaya tilo ta samun tsira a duniya da lahira. Honarabul Zakariyya ya bayyana hakan ne ta cikin sanarwar saƙon taya murnar zagayowar watan haihuwar Shugaban …
Read More »