Daga Muhammad Yusif Dambo, Abuja. Gwamnan jihar Ogun, Prince Dapo Abiodun, yayi alƙawarin goyon bayan hukumar Almajirai da yaran da basa zuwa Makaranta (NCAOOSCE). Gwamna Abiodun ya bayyana hakan ne, a yayin da ya karɓi baƙuncin babban sakataren hukumar na Najeriya, Dakta Muhammad Sani Idris, inda ya ce akwai buƙatar a gaggauta magance matsalar Almajirai dama yaran da ba …
Read More »