Kungiyar kare haƙƙin dan Adam ta International Human Rights Commission (IHRC), ta naɗa Mustapha Ahmad Ƙaura a matsayin daraktanta na karɓar ƙorafe-ƙorafe a yankin Arewa maso Yammacin Najeriya. Babban jami’in kula da ayyukan hukumar a shiyyar Arewa maso Yamma Kwamared Bello Gama ne ya tabbatar da naɗin ta cikin wata sanarwa da ya fitar, inda ya ce an bashi jagorancin …
Read More »