Daga Bashir Gasau. Babban ɗan jaridar nan a jihar Kano, Mustafa Hodi Adamu, ya shawarci Gwamnatin Kano da ta haɗa kai da masu kuɗin jihar, domin magance matsalar yaran dake yawon bara a jihar dama Arewacin Najeriya. Mustafa Hodi na bada wannan shawara ne ta cikin wani sharhi da yayi akan hanyoyin …
Read More »Tag Archives: Ilimi
Maulidi : Gwamnatin Jihar Kano Ta Sake Ɗage Ranar Komawa Makaranta Zuwa Talata
Daga Bashir Gasau. Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da ƙarin kwana guda akan ranar da za’a koma Makaranta, domin ci-gaba da ɗaukar karatu a sabon zango na shekarar 2024/2025. Daraktan wayar da kan Jama’a a Ma’aikatar Ilimi ta jihar, Balarabe Abdullahi Kiru ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar a yau …
Read More »Gwamnatin Kano Ta Sanya Ranar Komawa Makaranta A Faɗin Jihar.
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da ranar komawa Makaranta, domin ci-gaba da ɗaukar karatu a sabon zango na shekarar 2024/2025. Daraktan wayar da kan Jama’a a Ma’aikatar Ilimi ta jihar, Balarabe Abdullahi Kiru ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar. Inda ya ce ɗaliban dake Makarantun kwana zasu koma a gobe Lahadi 8 ga …
Read More »