Daga Bello Usman. ‘Yan cirani biyu sun mutu a sakamakon kifewar jirginsu a ruwan Ingila. Mutum biyun sun mutu ne bayan jirgin ya kife a ruwan da ke kusa da tafkin Calais a yau Laraba, a inda tuni mai shigar da ƙara na kasar ya ƙaddamar da bincike. Toh sai dai kuma hukumomin …
Read More »