Daga Bello Usman. Kwamitin Rarraba Kuɗaɗen Tarayya (FAAC), ya ce ya raba naira tiriliyan 1.2 ga Gwamnatin Tarayya, Gwamnatin Jihohi dama na ƙananan Hukumomi, bayan samun Kuɗin ta hanyar Kuɗin shigan watan Agustan 2024 An raba Kuɗin ne a lokacin taron FAAC na watan Satumba 2024 da aka gudanar a Abuja, kamar yadda …
Read More »