Daga Bashir Gasau. Kwamitin Amintattu na Kwalejin Lafiya ta Al-Haroon College Of Health Science and Technology da ke Zaria a jihar Kaduna, ya naɗa Sani Musa Daitu a matsayin Darakta Sadarwa na Kwalejin. Shugaban kwamitin Amintattun Kwalejin, Alhaji Mustapha Aliyu Galadimawa ya tabbatar da hakan ta cikin takardar naɗin da ya sanyawa …
Read More »