Daga Bello Usman. Hukumar zaɓe me zaman kanta ta jihar Kano (KANSIEC), ta rage Kuɗin fom ɗin tsayawa takara a zaɓen ƙananan Hukumomin Jihar dake tafe. Shugaban hukumar Farfesa Sani Lawal Malumfashi ne ya sanar da hakan, a yayin taron masu ruwa da tsaki dangane da zaɓen ƙananan hukumomin jihar da za’a yi …
Read More »