An zartarwa wasu ƴan asalin Najeriya guda biyu hukunci kan laifin sanadin mutuwar wani matashi ɗan ƙasar Amurka. ‘Yan uwan junan ƴan asalin Legas sun zama silar Mutuwar Matashin da suka yaudara ta hanyar lalata a intanet. Sunja ra’ayin Jordan DeMay harya tura musu hotunansa na tsaraici, bayan sunyi ƙaryar mace ce daga baya suka ci amanarsa. DeMay wanda yayi …
Read More »