Home / Tag Archives: Komawa Makaranta

Tag Archives: Komawa Makaranta

Gwamnatin Kano Ta Sanar Da Sabuwar Ranar Komawa Makaranta A Faɗin Jihar.

Gwamnan Kano Ya Sauke Kantomomin Ƙananan Hukumomin jihar

Daga Bashir Gasau.     Gwamnatin Kano ta sanar da sabuwar ranar komawa Makaranta, domin ci-gaba da ɗaukar karatu a sabon zango na shekarar 2024/2025. Daraktan wayar da kan Jama’a a Ma’aikatar Ilimi ta jihar, Balarabe Abdullahi Kiru ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar a safiyar yau Alhamis. Inda ya ce ɗaliban dake Makarantun …

Read More »

Gwamnatin Jihar Kano Ta Ɗage Lokacin Komawa Makaranta A Faɗin Jihar.

    Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da ɗage ranar komawa Makaranta, domin ci-gaba da ɗaukar karatu a sabon zango na shekarar 2024/2025. Daraktan wayar da kan Jama’a a Ma’aikatar Ilimi ta jihar, Balarabe Abdullahi Kiru ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar a daren Lahadin nan. Inda ya ce Kwamishinan Ilimi na jihar Alhaji …

Read More »

Gwamnatin Kano Ta Sanya Ranar Komawa Makaranta A Faɗin Jihar.

Gwamnatin Kano Ta Sanya Ranar Komawa Makaranta A Faɗin Jihar.

  Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da ranar komawa Makaranta, domin ci-gaba da ɗaukar karatu a sabon zango na shekarar 2024/2025. Daraktan wayar da kan Jama’a a Ma’aikatar Ilimi ta jihar, Balarabe Abdullahi Kiru ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar. Inda ya ce ɗaliban dake Makarantun kwana zasu koma a gobe Lahadi 8 ga …

Read More »
Skip to toolbar