Daga Bashir Gasau. Sabon Kwanturolan hukumar dake kula da gidajen gyaran hali na ƙasa reshen jihar Kano, Ado Inuwa, ya buƙaci haɗin kan abokan aikin sa dama dukkan al’ummar jihar domin aikin hukumar ya tafi cikin nasara. Kwanturolan ya buƙaci hakan ne a yayin da yake jawabin kama aiki a matsayin Shugaban …
Read More »