Daga Bashir Gasau. Fadar Sarkin Musulmi ta musanta labarin da ake yadawa, wanda ke cewa Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar iii ya Rasu. Kakakin Fadar Sarkin Musulmi, Aminu Halliru ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya rabawa manema Labarai a yau Talata, inda ya ce labarin bashi da …
Read More »