Daga Bashir Gasau. Manajan darakta kuma babban jami’in gudanarwa na Hukumar Rarraba wutar lantarkin Najeriya TCN, Sule Abdulaziz ya ce ƙasashen Togo da Benin suna samun wutar lantarki ta sa’a 24 daga Najeriya. Abdul Aziz ya bayyana hakan ne a yayin tattaunawarsa da tashar talabijin ta Channels a jiya Lahadi, …
Read More »Tag Archives: Lantarki
Cikin Awa 24 Layin Wutar Najeriya Ya Faɗi Sau Biyu
Daga Bashir Gasau. A safiyar yau Talata ne, babban layin wuta na ƙasa ya sake lalacewa inda ya jefa ɗimbin mutane cikin duhu. Hakan na zuwa ne ƙasa da sa’a 24 bayan da kamfanonin rarraba wutar lantarki a faɗin ƙasar, suka sanar da cewa layin ya lalace da misalin karfe 6:48 na yammacin ranar Litinin. …
Read More »