Daga Bashir Gasau. Rundunar ‘Yan Sandan jihar Bauchi, ta sami nasarar kama wani Matashi, wanda take zargi da haƙe Ƙaburbura yana satar Rodi a wata maƙabartar mabiya addinin Kirista. Kakakin rundunar na jihar Bauchi, SP Ahmed Muhammed Wakil ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya aiko wa jaridar GTR …
Read More »