Daga Ibrahim Aminu Rimin Kebe. Ƙungiyar Ma’aikatan Lafiyar dake aiki da Gwamnatin jihar Kano, sun bayyana aniyar su na tsunduma yajin aikin gargaɗi a ranar 1 ga watan Oktoba me kamawa. Sakataren ƙungiyar na jihar Kano Dakta Anas Idris Shanono, ne ya sanar da hakan a yayin wani taron manema labarai, inda ya ce matakin ya zama …
Read More »