Home / Tag Archives: MACBAN

Tag Archives: MACBAN

Muna Da Yaƙinin Rahoton Kwamitin Jega Zai Magance Matsalar Rikicin Fulani – MACBAN

Muna Da Yaƙinin Rahoton Kwamitin Jega Zai Magance Matsalar Rikicin Fulani - MACBAN

Daga Muhammad Yusif Dambo,Abuja.   Ƙungiyar Fulani ta Miyetti Allah Cattle Breeders Association (MACBAN), ta bayyana ƙwarin gwuiwar da take dashi akan rahoton kwamitin Farfesa Jega, na magance rikicin dake faruwa a tsakanin Makiyaya da kuma Manoma. Shugaban ƙungiyar MACBAN na Najeriya, Baba Usman Ngelzarma ne ya bayyana hakan, a yayin zantawar sa da jaridar GTR Hausa a Abuja, inda …

Read More »
Skip to toolbar