Daga Bashir Gasau. Sabon Zaɓaɓɓen Shugaban Ƙungiyar Fulani ta Miyetti Allah Cattle Breeders Association of Nigeria (MACBAN), Reshen Jihar Kano, Ambasada Abdullahi Bakoji Adamu, ya sha alwashin yin aiki tuƙuru don inganta walwala da ci-gaban makiyayan dake faɗin jihar. Bakoji Adamu ya sha alwashin ne a yayin da yake jawabi a …
Read More »