Daga Bashir Gasau. Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Declaration of Human Right (UDHR) dake jihar Kano a Arewacin Najeriya, ta bukaci Gwamnan jihar Sokoto da ya gaggauta fitowa ya yiwa Duniya bayani akan musabbabin ajiye aikin Hakimai sama da 20 a Masarautar Jihar. Babban Daraktan ƙungiyar, Kwamared Umar Sani Galadanci ne ya …
Read More »