Daga Bashir Gasau. A kokarin da take yi wajen inganta rayuwar masu bukata ta musamman a sassan Najeriya, Kungiyar dake tallafawa Mata manoma (WOFAN), ta ceto rayuwar wani Matashi ta hanyar mayar dashi Makaranta dama samar masa sana’ar dogaro da kai. Kungiyar dai ta dauki matakin inganta rayuwar tasa dama ta …
Read More »