Daga Bello Usman. Kamfanin mai na Najeriya, NNPCL ya ce farashin Man Fetur ya koma Naira 999.22 a Jihohin Kano da Kaduna. NNPCL ya sanar da hakan ne ta cikin sanarwar jadawalin farashin man da ya fitar, bayan siyo shi daga matatar man Ɗangote. Kuma dai ga jerin farashin Man a gidajen mai na …
Read More »Tag Archives: Matatar Mai
NNPC Kaɗai Matatar Man Ɗangote Zata Siyarwa Da Man Fetur – Gwamnatin Tarayya.
Daga Bashir Gasau. Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce NNPC kaɗai Matatar Man Ɗangote za ta dinga siyarwa da man Fetur. Ministan Kuɗin Najeriya Wale Edun ne ya bayyana hakan a yayin wani taron manema labarai da ya gudanar jiya a Abuja, inda ya ce NNPC zai fara karɓar Man Ɗangoten daga gobe Lahadi. Ministan wanda …
Read More »