Daga Aliyu Gerengi Gombe. Dubun dubatar al’ummar jihar Bauchi dana sassan Najeriya ne suka yi cikar kwari, a filin wasa na Abubakar Tafawa Ɓalewa domin yin gangamin Maulidin wannan shekara. Maulidin ya gudana ne bisa jagorancin Sheik Dahiru Usman Bauchi, inda aka gudanar da addu’oi, Lakcoci, ƙasidu da sauran abubuwan da suke da alaƙa da Maulidin. Da …
Read More »