Daga Nazifi Bala Dukawa. Babbar Kotun Jihar Kano me Lamba 11 dake zamanta akan titin Mila, karkashin jagorancin Mai Shari’a Justice Nasiru Saminu, tace Hukumar Hisba ta jihar bata da hurumin Kame, Bincike ko kuma gurfanar da mutum a gaban Kotu. Justice Nasiru na bayyana hakan ne a yayin da yake yanke hukunci …
Read More »