Daga Bashir Gasau. Ranar Talata me zuwa ita ce ranar 1 ga watan Oktoba, wanda kuma a ranar ne Najeriya zata cika Shekara 64 da samun ‘yancin kai daga Turawan Birtaniya. Adan haka ne Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta fara shirye-shiryen zuwa ranar, harma ta ayyana wasu abubuwa 3 dangane da zuwan …
Read More »Tag Archives: Najeriya
Kotu Ta Ɗaure ‘Yan Najeriyar Da Suka Yiwa Ba’amurke Damfarar Da Tasa Ya Kashe Kansa.
An zartarwa wasu ƴan asalin Najeriya guda biyu hukunci kan laifin sanadin mutuwar wani matashi ɗan ƙasar Amurka. ‘Yan uwan junan ƴan asalin Legas sun zama silar Mutuwar Matashin da suka yaudara ta hanyar lalata a intanet. Sunja ra’ayin Jordan DeMay harya tura musu hotunansa na tsaraici, bayan sunyi ƙaryar mace ce daga baya suka ci amanarsa. DeMay wanda yayi …
Read More »