Daga Muhammad Yusif Dambo, Abuja Sarkin Maraba dake ƙaramar hukumar Karu ta jihar Nasarawa Mista Gambo Allah ya yi, ya tabbatar da naɗin wani ɗan asalin Jihar Kano, Alhaji Musa Saminu (SK), a matsayin Mai Unguwar Abacha Road. Da yake tsokaci Sarkin Maraba Mista Gambo, ya ce sun naɗa shi ne a sakamakon yadda al’ummar unguwar suka amince dashi, …
Read More »