Home / Tag Archives: NCS

Tag Archives: NCS

Fursunoni 37 Sun Shaki Iskar ‘Yanci A Kano- SC Kofar Nassarawa

Daurarru 37 Sun Shaki Iskar 'Yanci A Kano- SC Kofar Nassarawa

            Daga Bashir Gasau.     Babbar Jojin Kano Justice Dije Abdu Aboki, ta sallami wasu Fursunoni 37 daga gidan gyaran Hali a sakamakon rashin lafiyar dake damun su. Kakakin Hukumar dake kula da Gidajen gyaran hali na jihar Kano, SC Musbahu Lawan Kofar Nassarawa ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da …

Read More »

Hukumar Kula Da Gidajen Gyaran Hali Ta Kano Tayi Sabon Shugaba

Hukumar Kula Da Gidajen Gyaran Hali Ta Kano Tayi Sabon Shugaba

              Daga Bashir Gasau.   Sabon Kwanturolan hukumar dake kula da gidajen gyaran hali na ƙasa reshen jihar Kano, Ado Inuwa, ya buƙaci haɗin kan abokan aikin sa dama dukkan al’ummar jihar domin aikin hukumar ya tafi cikin nasara. Kwanturolan ya buƙaci hakan ne a yayin da yake jawabin kama aiki a matsayin Shugaban …

Read More »
Skip to toolbar