Hukumar dake yaƙi da sha da fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta ƙasa reshen jihar Kano (NDLEA), ta ce akwai kuskure a Sanarwar da wasu kafafen yaɗa labarai suka yaɗawa. Wadda ke cewa hukumar ta bayyana adadin ‘yan takarkarun Kujerar Shugabancin ƙaramar hukumar da ta gano suna ta’ammali da Miyagun Ƙwayoyi. Kakakin hukumar na Jihar Kano Sadiq Muhammad Maigatari ne ya …
Read More »