Daga Bello Usman. Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci a yafe wa Najeriya da sauran ƙasashe masu tasowa bashin da ake binsu. Tinubu yayi wannan kira ne a yayin da yake yiwa Shugabannin duniya jawabi, a wurin babban taron majalisar ɗinkin duniya karo na 79, wanda ya gudana Shelkwatar Majalisar dake birnin …
Read More »Tag Archives: Nigeria
Allah Zai Ciremu Daga Halinda Muke Ciki, Matuƙar Muka Duƙufa Da Addu’a – Kandahar
Daga Idris Alhassan Rijiyar Lemo. Babban Limamin Masallacin Juma’a na Abdullahi Ibni Abbas (Kandahar) dake Rijiyar Lemo ta Jihar Kano, Sheikh Abubakar Umar Musa Rijiyar Lemo, ya shawarci talakawan Najeriya da su duƙufa da addu’a domin Allah ya cire su daga halin ƙuncin da suke ciki. Shehin Malamin na bada wannan shawara ne a yayin huɗubar …
Read More »Jihohin Najeriya 11 Su Shiryawa Ambaliya Saboda Sako Ruwan Dam Ɗin Kamaru
Daga Bello Usman. Gwamnatin Najeriya ta gargaɗi ƴan ƙasar da su kasance cikin shirin shigowar ruwa daga dam ɗin Lagdo na ƙasar Kamaru. Darakta-Janar na Hukumar Albarkatun Ruwa ta Najeriya (NIHSA), Umar Mohammed, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar. Sai dai ya buƙaci ƴan Najeriya su kwantar da …
Read More »