Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta DSS sun kama shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC), Joe Ajaero. Jaridar PUNCH ta rawaito cewa an kama Ajaero ne da safiyar yau Litinin a filin jirgin sama na Nnamdi Azikwe dake Abuja. Ajaero na kan hanyar sa ta zuwa ƙasar Ingila domin gudanar da wani aiki a hukumance. An bukaci shugaban NLC …
Read More »