Daga Bashir Gasau. Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce NNPC kaɗai Matatar Man Ɗangote za ta dinga siyarwa da man Fetur. Ministan Kuɗin Najeriya Wale Edun ne ya bayyana hakan a yayin wani taron manema labarai da ya gudanar jiya a Abuja, inda ya ce NNPC zai fara karɓar Man Ɗangoten daga gobe Lahadi. Ministan wanda …
Read More »