Daga Bello Usman. Jam’iyyar NNPP ta sauya wanda zai yi mata takarar Shugabancin Ƙaramar Hukumar Kumbotso a zaɓen Ƙananan Hukumomi mai zuwa. Wata majiya a jam’iyyar ta tabbatar wa da Freedom Radio cewa, an sauya Ali Musa Hard Worker da Ghali Abdullahi Basaaf saboda wasu dalilai. Ghali Basaaf ya kasance tsohon Shugaban …
Read More »Tag Archives: NNPP
Zaɓen Kananan Hukumomi : Albishir Ga Waɗanda Suka Ajiye Muƙamansu Domin Takara A NNPP
Daga Mubarak Auwal Unguwa Uku. Gwamnatin jihar Kano da buƙaci dukkan mutanen da suka ajiye muƙamansu domin yin takara a zaɓen Ƙananan Hukumomin dake tafe da suje a mayar musu da muƙaman su. Kwamishinan Yaɗa Labarai da Al’amuran Cikin Gida Baba Halilu Ɗantiye ne ya sanar da hakan, ta cikin wata sanarwa da ya fitar, inda ya …
Read More »Jam’iyyar NNPP Me Mulkin Kano Ta Fitar Da Sunaye ‘Yan Takara 38, Cikin 44 A Zaɓen Ƙananan Hukumomin Jihar.
Jam’iyyar NNPP Me Mulkin Kano Ta Fitar Da Sunaye ‘Yan Takara 38, Cikin 44 A Zaɓen Ƙananan Hukumomin Jihar. Jam’iyyar dai ta fitar da sunayen ‘Yan Takarar a ƙananan Hukumomin 38, a inda sauran guda shida kuma suka yi layar zana. Kuma dai ƙananan Hukumomi 6n da ba’a gano sunayen ‘Yan Takarar ba sun haɗar da ƙaramar hukumar …
Read More »