Rundunar tsaron Al’umma ta Civil Defence reshen jihar Jigawa, ta tabbatar da mutuwar wani Mutum me sana’ar Rake, a sakamakon faɗawa Kogi a lokacin da yake ƙoƙarin shiga domin yin wanka. Kakakin rundunar na jihar ta Jigawa, ASC Badruddeen Tijjani Mahmud ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya aiko wa jaridar GTR HAUSA, inda …
Read More »