Daga Bashir Gasau. Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya turawa Majalisar Dattawan Najeriya sunayen Mambobin hukumar gudanarwar sabuwar hukumar nan, ta bunƙasa yankin Arewa maso yammacin Najeriya domin ta tantance su. Mai bawa Shugaba Tinubu shawara akan yaɗa labarai da tsare-tsare, Bayo Onanuga ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da …
Read More »