Daga Muhammad Yusif Dambo,Abuja. Da yammacin jiya laraba aka sake rantsar da Honarabul Yusuf Adamu, a matsayin kwamishinan hukumar sauraron koken al’umma ta kasa, wato public complain commission (PCC). Yusuf Adamu, ya sha rantsuwar kama aiki a matsayin kwamishinan hukumar dake wakiltan jihar Borno, a karo na biyu. Harma ya bada tabbacin yin amfani da gogewar sa wajen ganin …
Read More »