Daga Auwal Durumin Iya. Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta buɗe shafin da Matasa kimanin dubu Biyu, zasu nemi shiga tsarin da zasu sami Baburin Adaidaita Sahu me Amfani da Iskar Gas wato (CNG). Ministan ƙasa a Ma’aikatar Ci-gaban Matasa, Kwamared Ayodele Olawande ne ya sanar da hakan a Abuja, ta cikin wata sanarwa da Daraktan yaɗa Labarai …
Read More »