Daga Aliyu Gerengi, Gombe. Tsohon Sanatan Gombe ta arewa Sanata Usman Bayero Nafada, ya bayyana alaƙanta al’ummar Fulani da aikata muggan laifuka a matsayin ɓata wa da ƙabilar suna. Sanata Nafada ya bayyana hakan ne a yayin taron Ƙungiyar Fulani FUDECO ta Najeriya reshen jihar Gombe, albarkacin ranar Fulani ta Duniya da aka gudanar a …
Read More »