Daga Bashir Gasau. Ranar Talata me zuwa ita ce ranar 1 ga watan Oktoba, wanda kuma a ranar ne Najeriya zata cika Shekara 64 da samun ‘yancin kai daga Turawan Birtaniya. Adan haka ne Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta fara shirye-shiryen zuwa ranar, harma ta ayyana wasu abubuwa 3 dangane da zuwan …
Read More »