Daga Bello Usman. Kamfanin rarraba wutar lantarki na Najeriya TCN ya ce tangarɗar da aka samu a layin lantarki na Ugwaji-Apir mai ƙarfin 330kV, shine sanadiyyar rashin wuta a arewacin ƙasar. Kamfanin ya ce matsalar ta shafi yankunan arewa maso gabas, da arewa maso yamma, da wasu ɓangarori na arewa ta tsakiya. …
Read More »