Daga Ɗantala Uba Kura. Aƙalla yara huɗu ne suka tsallake rijiya da baya, a sakamakon yadda wata rijiya ta rufta da su, lamarin da ya yi sanadiyyar karyewar ɗayan su a ƙwauri, a yayin da sauran Ukun suka jikkata. Lamarin ya faru ne a Unguwar Tafasa dake ƙaramar hukumar, inda tsohowar Rijiyar wadda ta shafe sama da shekaru ɗari …
Read More »