Daga Bello Usman, Kano. Gwamnatin jihar Kano ta ce ta kammala bincike da tantance ma’aikatan da aka yi wa ƙarin wa’adin aiki bayan sun kai shekara 35 suna aiki, ko kuma sun kai shekara 60 a duniya. Shugaban Ma’aikatan jihar, Abdullahi Musa ya sanar da hakan a yayin da yake zantawa da …
Read More »