Daga Sani Ɗan Bala Gwarzo. Tsohon Kwamishinan kasafi da tsare-tsare na jihar Kano, Honarabul Ibrahim Ɗan Azumi Gwarzo, ya ce iƙirarin da Gwamnatin jihar ke yi akan batun Ilimi ba da gaske take ba. Ɗan Azumi Gwarzo na wannan bayani ne biyo bayan matakin da Gwamnatin Kano ta ɗauka, akan Makarantar Sa’adatu Rimi na maida ita …
Read More »