Daga Bashir Gasau. Ƙungiyar masu ƙanana da matsakaitan Masana’antu ta Najeriya, wato Nigerian Association of Small Scale Industrialists (NASSI), ta barranta kanta da labarin da ake yadawa na ta bude hanyar neman rancen Naira Bilyan 75 da Gwamnatin Najeriya ta sahale musu. Babban Ma’ajin kungiyar na kasa, Dakta Abubakar Tanko …
Read More »