Daga Bashir Gasau. Babban Mashawacin Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Honarabul Mansur Ibrahim Maiganji, ya ce babu Shakka Maliya ya sanya farin ciki a zukatan al’ummar Kano. Maiganji na wannan bayani ne a sakamakon yadda Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Sanata Barau Jibrin (Maliya), ya jagoranci bada tallafin Shinkafar da Gwamnatin Tarayya ta aiko da ita zuwa jihar Kano. …
Read More »