Daga Bello Usman. Mai Martaba Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya Jajantawa ‘Yan Kasuwar Kantin Kwari a bisa Iftila’in Gobarar da ta same su a daren jiya. Sarkin ya miƙa saƙon jajen ne a yayin ziyarar da ya kai Kasuwar, Jim kaɗan da dawowar sa daga ziyarar aiki …
Read More »Tag Archives: Sarkin Kano Na 15
Ambaliyar Maiduguri : Sarkin Kano Na 15 Ya Miƙa Saƙon Jaje Ga Waɗanda Iftila’in Ya Shafa
Daga Bashir Gasau. Mai Martaba Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya miƙa saƙon jaje ga al’ummar Maidugurin Jihar Borno, a bisa Iftila’in ambaliyar ruwan da ya same su. Sarkin ya sanar da hakan ne ta cikin wata sanarwa da Sakataren yaɗa labaran sa, Abubakar Balarabe Kofar Naisa ya aiko …
Read More »