Home / Tag Archives: SERAP

Tag Archives: SERAP

IMF Ya Nemi Tinubu Ya Tausaya Wa Talakawan Najeriya

IMF Ta Nemi Tinubu Ya Tausaya Wa Talakawan Najeriya

          Daga Bello Usman.   Asusun bada Lamuni na Duniya (IMF), ya buƙaci gwamnatin Najeriya ta bawa ɓangaren rage wa talakawan ƙasar raɗaɗi muhimmanci. Wakilin IMF a Najeriya, Dokta Christian Ebeke ne buƙaci hakan a yayin da yake tattaunawa da gidan talabijin na Arise a jiya, a dai-dai lokacin da ake ci-gaba da muhawara a kan …

Read More »

SERAP Tace Jami’an DSS Sun Yiwa Ofishinta Ƙawanya.

SERAP Tace Jami'an DSS Sun Yiwa Ofishinta Ƙawanya.

  Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya (DSS) sun kai sumame ofishin ƙungiyar SERAP, mai fafutikar yaƙi da cin hanci da Rashawa a Abuja. Cikin wata sanarwa da ƙungiyar ta wallafa a shafinta na X, ta bayyana cewa jami’an tsaron sun yi wa ofishinsu ƙawanya ne ba bisa ƙa’ida ba, tare da neman ganawa da manyan daraktocin ƙungiyar. Ƙungiyar …

Read More »

SERAP Ta Buƙaci Tinubu Ya Tilasta Wa NNPCL Janye Ƙarin Kuɗin Man Fetur.

Gwamnatin Tarayya Ta Bada Hutun Maulidi

Ƙungiyar dake fafutikar yaƙi da cin hanci a Najeriya (SERAP), ta buƙaci shugaba Bola Tinubu ya yi amfani da matsayinsa wajen tilasta wa kamfanin mai na ƙasar (NNPCL), ya janye ƙarin farashin man fetur cikin gaggawa duba da yadda ƙungiyar ta kira ƙarin da wanda ya saɓa wa doka. Cikin wata sanarwa da ƙungiyar ta fitar a yau Lahadi, ta …

Read More »
Skip to toolbar