Daga Bello Usman. Babban Maga-Takardar manyan Kotunan Jihar Kano, Alhaji Abdullah Ado Bayero Esq, na tunasar da dukkan Ma’aikatan manyan Kotunan da suka san lokacin ritayar su ya cika, su gaggauta miƙa takardar wa’adin watanni Uku. Bayero ya ce lallai duk Ma’aikacin da ya san lokacin ritayar sa yayi ya miƙa takardar wa’adin …
Read More »Tag Archives: Shari’a
Zamu Ƙwato Haƙƙin Waɗanda Shari’arsu Tayi Nuƙusani Babu Dalili – Legal Aid Council
Daga Muhammad Yusif Dambo, Abuja. Hukumar bayar da agajin Shari’a kyauta ta Najeriya wato (Legal Aid Council), ta sha alwashin ci-gaba da aiwatar da ayyukan ta na ƙwato haƙƙin waɗanda shari’ar su ke nuƙusani ba tare da wani dalili Mai ƙarfi ba. Shugaban hukumar na Najeriya Barista Aliyu Abukabakar Gwandu ne ya sanar da hakan, a yayin zantawarsa da …
Read More »