Daga Bashir Gasau. Rundunar ‘Yan Sandan jihar Bauchi ta sami nasarar kama wani korarren Soja, dake karɓar Kuɗi a hannun Mutane da sunan zai yi musu hanyar samun aiki. Kakakin rundunar a jihar Bauchi, SP Ahmed Muhammed Wakil ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya aiko wa jaridar GTR Hausa, inda ya ce sun kama …
Read More »