Daga Bello Usman. Wani rahoto da Hukumar Ƙididdiga ta ƙasar Argentina ta fitar ya nuna cewa, sama da rabin al’ummar ƙasar na fama da talauci. Hakan dai na nuna ƙaruwar lamarin daga kashi arba’in cikin ɗari a rubu’i na biyu na shekarar da ta gabata, kuma ya nuna tasirin matakan tsuke bakin aljihu da …
Read More »