Home / Tag Archives: Tinubu

Tag Archives: Tinubu

Shugaba Tinubu Zai Tafi Ingila Domin Fara Hutunsa Na Shekara

Shugaba Tinubu Zai Tafi Ingila Domin Fara Hutunsa Na Shekara

       Daga Jazuli Zakari Panshekara.   Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, zai tafi ƙasar Ingila domin hutun mako biyu, wanda yana cikin hutunsa na shekara. Mai bawa Tinubu shawara kan harkokin yaɗa labarai da tsare-tsare, Bayo Onanuga ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar a yau Laraba. Ya ce shugaban zai yi amfani …

Read More »

‘Yancin Kai: Gina Najeriya Nauyi Ne Akan Kowanne Ɗan Ƙasa – Chidari

'Yancin Kai: Gina Najeriya Nauyi Ne Akan Kowanne Ɗan Ƙasa - Chidari

               Daga Bashir Gasau.   Wakilin Al’ummar Dambatta da Makoda a Majalisar Wakilan Najeriya, Rt. Honarabul Injiniya Hamisu Ibrahim Chidari, ya bayyana batun gina Najeriya a matsayin abinda ya ke wuyan kowanne ɗan ƙasar ba iya shugabanni ba. Chidari na wannan bayani ne ta cikin saƙon taya murna ga al’ummar Najeriya, dangane da zagayowar …

Read More »

Mun Shirya Wasan Dambe Domin Murnar Samun ‘Yancin Kai – Kwamared Murtala Gamji

Mun Shirya Wasan Dambe Domin Murnar Samun 'Yancin Kai

 Daga Muhammad Yusif Dambo,Abuja.   Shugaban ƙungiyar Dattawan Matasan arewacin Najeriya, Kwamared Murtala Garba (Gamji), ya fara zagayen murnar ranar samun ƴancin kai, wanda ya kasance karo na 64. Gamji, wanda shine tsohon Shugaban Majalisar Matasa ta ƙasa wato (NYCN), ya fara zagayen ne da shirya wasan damben gargajiya ga ɗaukacin Matasan Arewacin Najeriya, domin murnar zagayowar ranar samun Yancin …

Read More »

Tinubu Ya Naɗa Shugabannin Hukumar Bunƙasa Yankin Arewa Maso Yamma (NWDC)

Tinubu Ya Naɗa Shugabannin Hukumar Bunƙasa Yankin Arewa Maso Yamma (NWDC)

            Daga Bashir Gasau.   Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya turawa Majalisar Dattawan Najeriya sunayen Mambobin hukumar gudanarwar sabuwar hukumar nan, ta bunƙasa yankin Arewa maso yammacin Najeriya domin ta tantance su. Mai bawa Shugaba Tinubu shawara akan yaɗa labarai da tsare-tsare, Bayo Onanuga ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da …

Read More »

UNGA 79: Muna Neman A Yafewa Najeriya Bashin Da Ake Binta – Tinubu 

UNGA 79: Muna Neman A Yafewa Najeriya Bashin Da Ake Binta - Tinubu 

             Daga Bello Usman.   Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci a yafe wa Najeriya da sauran ƙasashe masu tasowa bashin da ake binsu. Tinubu yayi wannan kira ne a yayin da yake yiwa Shugabannin duniya jawabi, a wurin babban taron majalisar ɗinkin duniya karo na 79, wanda ya gudana Shelkwatar Majalisar dake birnin …

Read More »

Faɗuwar Darajar Naira Da Tsadar Mai Ke Ruruta Tsadar Abubuwa A Najeriya

Tinubu Ya Naɗa Shugabannin Hukumar Bunƙasa Yankin Arewa Maso Yamma (NWDC)

           Daga Bello Usman.   Faɗuwar darajar Naira da kuma tsadar Man Fetur na ci-gaba da ruruta tashin farashin abubuwa a faɗin Najeriya. Ana ɗan ganin sauƙi a tsadar kaya a ƙasar, duk da dai talakawa na ci-gaba ɗanɗana kuɗar su, koda ya ke akwai yiwuwar ‘yan Najeriya su daɗa samun sauƙi. Faɗuwar darajar Naira, inda …

Read More »
Skip to toolbar